30 Disamba 2025 - 18:43
Source: ABNA24
IRGC: Isra'ila Ta Ɗauki Darasi Daga Yaƙin Da Wuce

Kakakin IRGC: Ya Kamata Gwamnatin Sahyoniyawa Ta Ɗauki Darasi Daga Yaƙin Da Ya Gabata

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Sardar Naeini a wata hira da Al-Mayadeen: Ya Kamata Gwamnatin Sahyoniyawa Ta San Cewa Ƙarfinmu Yana Ƙaruwa Kowace Rana.

Ya Kamata Gwamnatin Sahyoniyawa Ta Tuna Cewa Ƙarfinmu Ya Ƙaru Kowace Rana. Ta tuna dukan da tasha a yaƙin da ya gabata, kafin ta yi tunanin shiga sabon wani yaƙin.

Sahyoniyawa kawai suna magana ne akan raunin Iran a kafafen yaɗa labarai amma su kansu sun san yadda ƙarfin makamanmu masu linzami ya ke.

Your Comment

You are replying to: .
captcha